
#12 Bata suna - Episode 12
--:--
Kwamitin da ke kula da baba lambar yabo ta zamban lafiya ta ya bayyana Malala Yousafzai da kuma Kailash Satyarth da cewar su ne suka lashe kyautar ta shekara ta 2014.