#8 Episode 8: Ciwon 'ya mace na 'ya mace ne
--:--
Wani ya kudada cikin dakin Mariya a cikin duhun dare a jami'ar da hauwa ke karantun aikin jarida. To ko mi ya faru daga nan kuma?