#12 Episode 12: Kowa ya taka doka sai doka ta taka shi
--:--
Wani ya kudada cikin dakin Mariya a cikin duhun dare a jami'ar da hauwa ke karantun aikin jarida. To ko mi ya faru daga nan kuma?